Hausa Songs
Shamsiyya Sadi – Gangar So

Shamsiyya Sadi – Gangar So Mp3 Download
Shamsiyya Sadi ta kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Gangar So” itama dai wannan waka a yanzu tana daya daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar sada zumunta ta TikTok.
Idan har kuma wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.
A gaskiya wanan waka tana kwala nii
Thank you
Gaskiya wakar tayi dadi sosai
Masha Allah 🥰