Cikakkun Hotuna Da Bidiyo Na Murnar Birthday Na Firdausi Yahaya Masu Kayatarwa

Hotunan Birthday na Firdausi Yahaya

Kalli Hotunan Birthday Na Firdausi Yahaya 2025 Fitacciyar jarumar Kannywood, Firdausi Yahaya, ta shiga jerin birthday a yau, inda ta wallafa sabbin hotuna da bidiyo masu kayatarwa a shafinta na Instagram don murna da cikar ta shekara. A cikin wannan hotunan, Firdausi Yahaya ta nuna bajinta ta hanyar style daban-daban, waÉ—anda suka burge mutane sosai … Read more

Sabbin Hotunan Jaruma Fateema Hussain Masu Kayatarwa

Sabbin Hotunan Jaruma Fateema Hussain

Jarumar Kannywood, Fateema Hussain, ta fitar da wasu sabbin hotuna masu ban sha’awa a social media waÉ—anda suka ja hankalin jama’a. Jarumar ta nuna wani sabon salo wanda ya burge masoyanta da yawa. Anan za ka ga wasu daga cikin sabbin hotunan jaruma Fateema Hussain masu kayatarwa da kuma É—an gajeren video na musamman da … Read more

Hotunan Firdausi Yahaya Na Karshen Mako Masu Ban Sha’awa (2025)

Hotunan Firdausi Yahaya

Jarumar masana’antar Kannywood, Firdausi Yahaya, ta sake raba sabbin hotuna masu daukar hankali a shafinta na Instagram, inda take nuna kyawunta da salonta na musamman. Hotunan sun ja hankalin masoya da dama a kafafen sada zumunta. ​Rubutun ta (Quote): A yayin da take raba hotunan, Firdausi Yahaya ta rubuta wani sako mai ma’ana, tana cewa: … Read more

Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare

Ali Jita Da Matarsa

Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare Kamar yanda kuka sani Ali Jita fitaccen mawakine na Hausa wanda yakware wajen raira wakokin soyayya masu dadi hakan yasa mutane suke matukar son wakokin sa. A ranar Alhamis ne 6 ga wata February, 2025 mawaki Ali Jita yake … Read more

Hotunan Maryam Booth Na Murnar Shiga Sabuwar Shekarar 2025

Hotunan Maryam Booth

Kamar yanda kuka sani kowacce shekara idan zata fita ana samun wasu daga cikin al’umma na farin cikin shiga sabuwar shekara daga kasashen duniya bakidaya. Haka yasa wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood suke yin sabbin hotuna dan murnar shiga sabuwar shekara. Yanzu haka mun fara samun hotunan jaruma Maryam Booth daga kafar sada zumunta … Read more