ALBUM: Lilin Baba – Tauraro EP
Album Details: Lilin Baba – Tauraro EP 2022 Download Sauke cikakken kundin waĆ™oĆ™in mawaĆ™i Lilin Baba mai suna ‘Tauraro EP’ yanzu haka akan shafin HausaTracks. Wannan kundi ne mai É—auke da zafafan waĆ™oĆ™i guda bakwai (7) waÉ—anda aka saki a ranar 18 ga watan Maris, 2022, Ć™arĆ™ashin kamfanin Northeast Records. RECOMMENDED: Lilin Baba – Aboki … Read more