Hussaini M Pizzah – Watan Ruwa
Hussaini M Pizzah – Watan Ruwa Mp3 Download Sauke sabuwar wakar Hussaini M Pizzah mai taken “Watan Ruwa”. Wakar “Watan Ruwa” ita ce wakar da ta rufe sabon kundin wakokinsa na “Cakwai (The EP)”. Kamar yadda sunan ya nuna, waka ce ta nishadi da ke nuna lokacin jin dadi da yalwa. Ta fito ne a … Read more