Cikakkun Hotuna Da Bidiyo Na Murnar Birthday Na Firdausi Yahaya Masu Kayatarwa

Hotunan Birthday na Firdausi Yahaya

Kalli Hotunan Birthday Na Firdausi Yahaya 2025 Fitacciyar jarumar Kannywood, Firdausi Yahaya, ta shiga jerin birthday a yau, inda ta wallafa sabbin hotuna da bidiyo masu kayatarwa a shafinta na Instagram don murna da cikar ta shekara. A cikin wannan hotunan, Firdausi Yahaya ta nuna bajinta ta hanyar style daban-daban, waÉ—anda suka burge mutane sosai … Read more

Sabbin Hotunan Jaruma Fateema Hussain Masu Kayatarwa

Sabbin Hotunan Jaruma Fateema Hussain

Jarumar Kannywood, Fateema Hussain, ta fitar da wasu sabbin hotuna masu ban sha’awa a social media waÉ—anda suka ja hankalin jama’a. Jarumar ta nuna wani sabon salo wanda ya burge masoyanta da yawa. Anan za ka ga wasu daga cikin sabbin hotunan jaruma Fateema Hussain masu kayatarwa da kuma É—an gajeren video na musamman da … Read more