Shamsiyya Sadi – Gangar So

Shamsiyya Sadi – Gangar So Mp3 Download

Shamsiyya Sadi ta kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Gangar So” itama dai wannan waka a yanzu tana daya daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar sada zumunta ta TikTok.

KAR KU MANTA: Shamsiyya Sadi – Komai Yayi Farko

Idan har kuma wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.

9 thoughts on “Shamsiyya Sadi – Gangar So”

Leave a Comment