Salim Smart – Anisa Ft. Shamsiyya Sadi
Salim Smart – Anisa Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download Matashin mawaki mai tasowa kuma gwanin iya kidan zamani, Salim Smart, ya saki wata sabuwar waka mai dadi da taken “Anisa”. A cikin wannan wakar, Salim Smart ya samu tallafin muryar shahararriyar mawakiyar nan Shamsiyya Sadi (Background Vocals), wanda ya kara wa wakar armashi da zaki. … Read more