Isah Ayagi – Garnakaki

Isah Ayagi - Garnakaki

Isah Ayagi – Garnakaki Mp3 Download Fitaccen mawakin nan na Hausa wato, Isah Ayagi ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Garnakaki” itama wannan waka tayi matukar dadi kuma ta bada ma’ana saima idan kun ji ta. RECOMMENDED: Isah Ayagi – Banga Zama Ba Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye … Read more

Ali Jita – Fiddausi

Ali Jita - Fiddausi

Ali Jita – Fiddausi Mp3 Download Fitaccen mawakin nan wato, Ali Jita ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Fiddausi” wannan waka tana nuna yabo zuwa ga mata masu suna Fiddausi wanda yanzu haka zaku iya saurarenta. RECOMMENDED: Ali Jita – Uwar Gida Mai Capacity Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya … Read more

Hamisu Breaker – Kalar Zaiba

Hamisu Breaker - Kalar Zaiba

Hamisu Breaker – Kalar Zaiba Mp3 Download Fitaccen mawakin nan na Hausa wato, Hamisu Breaker ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kalar Zaiba” duk da cewa wannan mawaki ya kwana biyu bai sakarwa masoyansa sabuwar waka ba amma da dukkan alamu wannan waka zaku ji matukar dadinta. RECOMMENDED: Hamisu Breaker – … Read more