Hausa SongsTrending Hausa Songs
Sadiq Saleh – Malamin Malama

- Artist: Sadiq Saleh
- Genre: Love
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Sadiq Saleh – Malamin Malama Mp3 Download
Fitaccen matashin mawakin nan wato, Sadiq Saleh ya kara fitar da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Malamin Malama” ku daga jin sunan wannan waka kunsan da cewa zata bada nishadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Ban Fara Ba
Sadiq Saleh ya saki wakar ne a shekara ta 2025 kuma wannan waka tana dauke da salo mai dadi irin na masoya jin wakokin hausa.
Wakar “Malamin Malama” waka ce da take nuna irin yanda dadin soyayya yake iya saka mutum ya manta da komai saboda jin dadi.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Coming soon…








