Hamisu Breaker – Kalar Zaiba
Hamisu Breaker – Kalar Zaiba Mp3 Download Fitaccen mawakin nan na Hausa wato, Hamisu Breaker ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kalar Zaiba” duk da cewa wannan mawaki ya kwana biyu bai sakarwa masoyansa sabuwar waka ba amma da dukkan alamu wannan waka zaku ji matukar dadinta. RECOMMENDED: Hamisu Breaker – … Read more