Auta Mg Boy – Amare

Auta Mg Boy Amare New Song 2026

Auta Mg Boy – Amare Mp3 Download Saurari sabuwar wakar Auta Mg Boy mai taken “Amare”. Shahararren mawakin nan da yayi fice wajen wakokin biki da nishadi, Auta Mg Boy, ya sake dawo muku da wata zafafar waka mai suna “Amare”. Wannan waka an yi ta ne musamman domin bukukuwa da taya amare murna. Kamar … Read more

Auta Waziri – Zauna Da Shirinka Feat. Auta Mg Boy

Auta Waziri - Zauna Da Shirinka Feat. Auta Mg Boy

Auta Waziri – Zauna Da Shirinka Feat. Auta Mg Boy Mp3 Download Fitattun mawaƙa guda biyu, Auta Waziri da Auta Mg Boy, sun haɗa kai inda suka fitar da sabuwar waƙa mai taken “Zauna Da Shirinka” a ranar 10 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke cike da kira da tunatarwa kan muhimmancin shiri … Read more