An dakatar da Jaruma Samha M Inuwa daga yin finafinai tsawon shekara guda
Hukumar tace fina-fanai ta jihar Kano ta dakatar da Jaruma Samha M. Inuwa daga fina-fanai har tsawon shekara guda saboda zargin yin shigar banza a wani bidiyo a yau asabar 01-04-2025. Hukumar ta kara da cewa ba za ta kuma tace duk wani fim da Jarumar ta fito a ciki ba. Wannan sanarwar ta fito … Read more