VIDEO: Bash Neh Pha – Mama Na Ft. Auta Waziri (Official Video)
Bash Neh Pha – Mama Na Ft. Auta Waziri (Official Video) 2025 Bash Neh Pha yanzu haka yakara sakin bidiyon wakar “Mama Na” tare da mawakin soyayya Auta Waziri gaskiya salon yanda aka dauki wannan waka yayi kuma tabada ma’ana saima idan kun kalleta. Itama wannan waka idan har kun ji dadin kallonta zaku iya … Read more