MUSIC: Umar M Shareef – Zan Rayu Dake (Kuduba Girma Irin Na Duniya)

Umar M Shareef – Zan Rayu Dake Kuduba Girma Irin Na Duniya

Umar M Shareef – Zan Rayu Dake (Kuduba Girma Irin Na Duniya) Mp3 Download Shararrar mawakin hausa Umar M Shareef ya shigo da wata sabuwar waka mai matuÆ™ar daÉ—i da kuma saÆ™o mai zurfin soyayya, mai suna “Zan Rayu Dake (Kuduba Girma Irin Na Duniya)”. Wannan waka dai an gina ta ne akan batun soyayya, … Read more

VIDEO: Adam A Zango – Tallafi Zuci Ft. Maryam Yahaya (Official Video)

Adam A Zango - Tallafi Zuci Ft. Maryam Yahaya (Official Video)

Adam A Zango – Tallafi Zuci Ft. Maryam Yahaya (Official Video) Khalid Creations Limited yazo da wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Tallafi Zuci” tare da fitaccen jarumi a masana’antar kannywood wato Adam A Zango da kuma jaruma Maryam Yahaya. Duk da cewa wannan shine karona farko da wadannan jaruman suka fara haduwa a … Read more