Emteey Shmurda – Zuma Ft. Umar M Shareef
Emteey Shmurda – Zuma Ft. Umar M Shareef Mp3 Download Matashin mawaki Emteey Shmurda ya saki wata sabuwar waka mai zafi da nishadantarwa mai suna “Zuma”. A cikin wannan wakar, ya gayyato shahararren mawakin nan na Kannywood da soyayya, wato Umar M. Shareef, inda suka baje kolin basirarsu wajen rera baituka masu dadi. Wakar ta … Read more