MUSIC: Gfresh Alameen – Darasin Rayuwa Ft. Danmusa New Prince

Gfresh Alameen - Darasin Rayuwa Ft. Danmusa New Prince

Gfresh Alameen – Darasin Rayuwa Ft. Danmusa New Prince Mp3 Download Gfresh Alameen yazo da wata sabuwar waka mai suna “Darasin Rayuwa” tare da fitaccen mawaki Danmusa New Prince yanzu haka zaku iya sauke wannan waka acikin wayarku cikin sauki. RECOMMENDED: Danmusa New Prince – Manyan Mata (Mp3 Download) Idan har wannan waka kunji dadinta … Read more

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Wata sabuwa rashin lafiyar zalmalulu yasa Gfresh Alameen yafasa auren Alpha Charles Borno. Idan zaku iya tunawa a jiyane Laraba jarumar TikTok wato Alpha Charles Borno tazo jihar Kano wajen tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa’a domin ta rakata asibiti agwada lafiyar ta. Cikin ikon Allah kuma ansamu anyi gwaji lafiya babu wata matsala da … Read more