VIDEO: Sadiq Saleh – Fuskar Kwandala (Official Video)

Sadiq Saleh - Fuskar Kwandala (Official Video)
HausaTracks

Sadiq Saleh – Fuskar Kwandala (Official Video)

Ina masoya kallon wakokin soyayya na hausa yanzu haka sabuwar waka mai suna “Fuskar Kwandala” wanda mawaki Sadiq Saleh ya rerata.

Yanzu haka kuna da damar da zaku iya kallon wannan waka ko kuma zaku ajiyeta acikin wayarku cikin sauki batare da kunsha wahala ba.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*