MUSIC: Nazeer H Maiatamfa – Kalmar Kauna Ft. Shamsiyya Sadi

Nazeer H Maiatamfa - Kalmar Kauna
Nazeer H Maiatamfa - Kalmar Kauna

Nazeer H Maiatamfa – Kalmar Kauna Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Fitaccen mawaki kuma prooducer Nazeer H Maiatamfa ya saki wata sabuwar wakar soyayya mai ratsa zuciya mai taken “Kalmar Kauna”, inda ya haÉ—a kai da fitacciyar mawakiya Shamsiyya Sadi. A cikin wannan waka mai salo irin na Afrosounds, Nazeer H Maiatamfa da Shamsiyya Sadi sun yi amfani da basirarsu wajen rera waÆ™ar da ke É—auke da saÆ™o mai zurfi kan muhimmancin “kalmar kauna” a cikin alaÆ™ar soyayya. Wakar ta nuna basirar Maiatamfa wajen rera waka da kuma tsarawa (domin shi ne ya shirya wakar). An sake wakar ne a ranar 19 ga Disamba, 2024, Æ™arÆ™ashin lakabin Mai Atamfa Records.

KAR KU MANTA: Nazeer H Maiatamfa – Dama Remix

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*