Sadiq Saleh – Da Zance Ft. Zuby Muazu

Sadiq Saleh - Darasul Auwal Ep 2023
Sadiq Saleh - Darasul Auwal Ep 2023

Sadiq Saleh – Da Zance Ft. Zuby Muazu Mp3 Download

Sadiq Saleh ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Da Zance” tare da mawakiya Zuby Muazu itama wannan wakar tana daya daga cikin wakoki 10 na sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal Ep” na 2023.

RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Yalon Kati Ft. Shamsiyya Sadi (Mp3 Download)

Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

Join Our Social Media Channels:-

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*