MUSIC: Shamsiyya Sadi – Komai Yayi Farko

Shamsiyya Sadi - Komai Yayi Farko
Shamsiyya Sadi - Komai Yayi Farko
Shares

Shamsiyya Sadi – Komai Yayi Farko Mp3 Download

Fitacciyar mawakiya Shamsiyya Sadi ta kawo mana sabuwar wakarta mai taken “Komai Yayi Farko”. Wannan waka dai ta zo da salo mai ban sha’awa da kuma saƙo mai zurfi, wanda ke tuna mana cewa duk wani abu a rayuwa yana da farko, kuma yana buƙatar haƙuri da juriya.

KAR KU MANTA: Shamsiyya Sadi – Gangar So

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*