Hausa SongsTrending Hausa Songs
Hamisu Breaker – Kalar Zaiba

Hamisu Breaker – Kalar Zaiba Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan na Hausa wato, Hamisu Breaker ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kalar Zaiba” duk da cewa wannan mawaki ya kwana biyu bai sakarwa masoyansa sabuwar waka ba amma da dukkan alamu wannan waka zaku ji matukar dadinta.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Wayo Open Verse
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.









