Hausa Songs
Aliyu Haidar – Allah Sa Muje Madina

Aliyu Haidar – Allah Sa Muje Madina Mp3 Download
Sabuwar wakar Aliyu Haidar mai taken “Allah Sa Muje Madina” ta fitar da ruwan zuma a kunnuwan masoya a ranar 1 ga watan Afrilu, 2025. Wannan wakar yabo ce mai cike da kira da addu’a ga Allah ya sa mu samu halartar ziyara a Madina.
An san Aliyu Haidar da wakokinsa masu taɓa zuciya da ke yabon Annabi Muhammad (SAW) da kuma wa’azantarwa. Wannan wakar ma ta nuna kwarewarsa wajen zuba baitoci masu ma’ana da zurfin tunani.
KAR KU MANTA: Aliyu Haidar – Iyayen Shugaba
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.