Hausa SongsTrending Hausa Songs
Umar M Shareef – Amaryar Lalle

Umar M Shareef – Amaryar Lalle Mp3 Download
Shahararren mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar waka mai daɗi mai taken “Amaryar Lalle” a ranar 8 ga Agusta, 2025. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin manyan wakokin da suka fito daga cikin sabon fim din shahararriyar jaruma Rahama Sadau mai suna “Amaryar Lalle Series”, wanda za a fara haskawa nan ba da daɗewa ba. Waka ce ta soyayya mai ratsa zuciya, wacce ta dace da yanayin bikin aure.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Soyayya Taki A Yau
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.