Hausa Songs
Umar M Shareef – Rariya

Umar M Shareef – Rariya Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Rariya”. An saki waƙar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Masoya”. Wannan waka ce da ke nuna irin kyau da kuma muhimmancin masoyi, inda mawakin ke nuna cewa masoyiyarsa ta musamman ce, ba a samunta a ko ina ba.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Rabuwa
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.