Salim Smart – Allah Ameen
Salim Smart – Allah Ameen Mp3 Download Saurari waƙa ta biyu mai taken ‘Allah Ameen’ daga cikin babban kundin mawaƙi Salim Smart mai suna Muradina EP. Wannan waƙa ce mai ratsa zuciya wadda ke ɗauke da addu’o’i da fatan alheri tsakanin masoya, wadda aka saki a ranar 13 ga watan Mayu, 2021. RECOMMENDED: Salim Smart … Read more