Tijjani Gandu – Cakwalkwalin Bana

Tijjani Gandu Cakwalkwalin Bana song cover photo

Tijjani Gandu – Cakwalkwalin Bana Mp3 Download Sabuwar waƙar siyasa mai zafi daga shahararren mawaƙi Tijjani Gandu mai suna Cakwalkwalin Bana yanzu haka tana kan shafin HausaTracks! Wannan waƙa ce da aka saki a ranar 1 ga watan Fabrairu, 2026, wadda ta zo da zafafan kalamai akan dambarwar siyasar bana. RECOMMENDED: Tijjani Gandu – Amarya … Read more

Tijjani Gandu – Amarya Mai Capacity

Tijjani Gandu - Amarya Mai Capacity

Tijjani Gandu – Amarya Mai Capacity Mp3 Download Fitaccen mawakin siyasar nan na Jihar Kano wato, Tijjani Gandu ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Amarya Mai Capacity” wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafafen sada zumunta. RECOMMENDED: Tijjani Gandu – Ko Hasidin Iza Hasada “Amarya Mai … Read more