ALBUM: Auta Waziri – KEWA Ep

Auta Waziri - KEWA Ep

Auta Waziri “KEWA Ep” 2023 Download Sauke Sabon Kudin Wakokin Mawaki “Auta Waziri” Mai Suna “KEWA Ep” Wannan Album Yana Dauke Da Wakoki Kusan Guda (11) Kuma Kaf Cikin Wakokin Babu Wakar Banza Sune Kamar Haka:- TRACK LIST: Wadannan Sune Iya Wakokin Da Suke Cikin Album Din Mawaki Auta Waziri Kuma Muna Masu Tabbatar Muku … Read more

ALBUM: Maidawa – Lighter Ep

Maidawa - Lighter Ep

Maidawa “Lighter Ep” 2025 Mp3 Download Maidawa ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” duk da cewa tunda yake waka bai taba fito da wani kundi nasa ba sai wannan karan. Kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka:- TRACK LIST: Wadannan su ne iya wakokin … Read more

Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare

Ali Jita Da Matarsa

Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare Kamar yanda kuka sani Ali Jita fitaccen mawakine na Hausa wanda yakware wajen raira wakokin soyayya masu dadi hakan yasa mutane suke matukar son wakokin sa. A ranar Alhamis ne 6 ga wata February, 2025 mawaki Ali Jita yake … Read more