Album/EP
ALBUM: Og Abbah – North Vibez EP

Og Abbah – North Vibez EP 2024 Download
Shahararren mawaƙin Hausa Hip-Hop, Og Abbah, ya saki babban kundin waƙoƙinsa mai suna “North Vibez Ep” a shekarar 2024. Wannan EP yana ɗauke da waƙoƙi masu ratsa zuciya kuma mawaƙin ya haɗa salon Arewa da kuma na zamani saima idan kun saurare su.
RECOMMENDED: Og Abbah – Wayyo Allah Na
NORTH VIBEZ EP TRACKLIST
Ga jerin dukkan waƙoƙin da ke cikin Kundin EP na “North Vibez”:
- Og Abbah – Different Vibez Ft. Mahraz Number 1
- Og Abbah – Muna Maja
- Og Abbah – Gwoza Gwoza
- Og Abbah – Maganan Su Ft. Dj LB
- Og Abbah – Albarka
- Og Abbah – Soyayya
- Og Abbah – Cover Me
- Og Abbah – Alhamdulillah
- Og Abbah – Sai Allah Ft. Young T Zamani
- Og Abbah – Toh
Idan har kun ji dadin wannan kundin zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









