MUSIC: Umar M Lawal – Ke Zan Yaba

Umar M Lawal - Fiffike EP
Umar M Lawal - Fiffike EP

Umar M Lawal – Ke Zan Yaba Mp3 Download

Fitaccen mawaki Umar M Lawal ya sake sabuwar wakarsa mai suna “Ke Zan Yaba”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki goma sha ɗaya (11) da suke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Fiffike EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Umar M Lawal – Mama Na

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*