MUSIC: Salim Smart – Damuwata Kece

Salim Smart - Damuwata Kece
Salim Smart - Damuwata Kece

Salim Smart – Damuwata Kece Mp3 Download

Mawaki Salim Smart ya sake fitowa da wata sabuwar waka mai taken “Damuwata Kece“. Wannan waka dai ta sake nuna zurfin basirar Salim Smart wajen rera wakokin soyayya da shauki, inda ya bayyana damuwa da kuma kulawa ta musamman ga masoyi.

KAR KU MANTA: Salim Smart – An Bani Ke (Mp3 Download)

Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*