Hausa Songs
Auta Mg Boy – Abani Ke

Auta Mg Boy – Abani Ke Mp3 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya sake fitowa da wata wakar soyayya mai daɗin sauraro mai take “Abani Ke”, wacce tana ɗaya daga cikin manyan wakokin da ke cikin sabon Album ɗinsa na shekarar 2025 mai suna “Badan Mutuwa Ba”. Wannan waka ce da ke isar da saƙo na roƙon soyayya da kuma sha’awa, inda mawakin ke nuna ƙaunarsa ga masoyiyarsa. Auta Mg Boy ya rera wakar da basira, ya isar da saƙo mai zurfi da kiɗa mai motsa zuciya. Wakar ta fito ne a ranar 3 ga Agusta, 2025.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Alkhairi Na
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.