Hausa Songs
MUSIC: Affan Dangaske – Ko Ina Dake Zani Ft. Shamsiyya Sadi

Affan Dangaske – Ko Ina Dake Zani Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download
Yanzu kuna da damar sauke wata sabuwar wakar soyayya ta “Affan Dangaske” mai taken suna “Ko Ina Dake Zani” tare da mawakiya Shamsiyya Sadi itama wannan waka tayi dadi saima idan kun saurareta.
KAR KU MANTA: Affan Dangaske – Inso Yana Magani Ft. Hairat Abdullahi (Mp3 Download)
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.