Hausa Songs
MUSIC: Hamisu Breaker – Bamai Hana Allah

Hamisu Breaker “Bamai Hana Allah” 2025 Mp3 Download
Hamisu Breaker ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Bamai Hana Allah” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (8) na sabon album dinsa mai suna “Banida Damuwa Ep” na 2025.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Amanata (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.