ALBUM: Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ep

Sadiq Saleh - Da Ransu Za'ayi Ep 2024

Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ep 2024 Download Matashin mawaki kuma me lokaci wato Sadiq Saleh ya kara sakin wani sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024. Wannan album yahada da gogaggun mawaka irin su Umar M Shareef, Fati Niger, Shamsiyya Sadi, Maryam Fantimoti, Fati Khaleel, Maryam A Sadik. … Read more

ALBUM: Umar MB – RUHI Ep

Umar MB - RUHI Ep

Umar MB – RUHI Ep 2024 Download Fitaccen mawakin nan wato Umar MB ya kara sakin wani sabon album dinsa mai suna “Ruhi Ep” wannan album yana dauke da wakoki guda 5 masu ratsa zuciya na soyayya wanda yanzu haka zaku iya samun su kamar haka:- Tracklist: Wadannan su ne iya wakokin da suke cikin … Read more

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep

Jamilun Jidda Ep

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep 2024 Download Fitaccen kamfanin nan na masana’antar kannywood mai shirya fina-finai wato Maishadda Global Resources yazo dawani sabon album dinsa mai suna “Jamilun Jidda Ep” kuma wannan album yahada da mawaka irin su Nura M Inuwa, Hamisu Breaker, Abdul D One, Naziru Sarkin Waka, Sadi Sidi Sharifai, Danmusa … Read more