400k+ TikTok Videos! Why “Kina Burgeni Balaraba” (Maishadda’s Anthem) is Viral

Maishadda dancing with Auta in Kina Burgeni Balaraba viral video

The Kannywood internet space has been hijacked by a new sound, and the numbers are staggering. In just three weeks, the official theme song “Kina Burgeni Balaraba” (from the upcoming series Balaraba) has amassed over 511,000 views on YouTube and generated a massive 437,000 videos on TikTok. But what is driving this viral frenzy? Produced … Read more

MUSIC: Hamisu Breaker – Na Zamo Kainuwa Ft. Shamsiyya Sadi

Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Season 2 EP

Hamisu Breaker – Na Zamo Kainuwa Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download Har ila yau, a cikin sabon kundi na Maishadda Global Resources mai suna “Jamilun Jidda Season 2 EP” na shekarar 2025, akwai wata wakar mai suna “Na Zamo Kainuwa”. Wannan wakar dai fitaccen mawaki Hamisu Breaker ne ya rera ta tare da haɗin gwiwar … Read more

MUSIC: Hamisu Breaker – Hello Jidda Ft. Shamsiyya Sadi

Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Season 2 EP

Hamisu Breaker – Hello Jidda Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download Har ila yau, a cikin sabon kundi na Maishadda Global Resources mai suna “Jamilun Jidda Season 2 EP” na shekarar 2025, akwai wata wakar mai suna “Hello Jidda”. Wannan wakar dai fitaccen mawaki Hamisu Breaker ne ya rera ta tare da haɗin gwiwar Shamsiyya Sadi. … Read more

MUSIC: Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Ne Ft. Zuwaira Ismail

Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Season 2 EP

Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Ne Ft. Zuwaira Ismail Mp3 Download Fitaccen kamfanin shirya fina-finan Hausa, Maishadda Global Resources, ya sake fitar da wata sabuwar waka mai suna “Jamilun Jidda Ne”. Wakar an yi ta ne tare da haɗin gwiwar fitattun mawaka, Nazifi Asnanic da Zuwaira Isma’il. Wannan wakar tana ɗaya daga cikin wakoki huɗu … Read more

MUSIC: Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Season 2 Ft. Zuwaira Ismail

Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Season 2 EP

Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Season 2 Ft. Zuwaira Ismail Mp3 Download Fitaccen kamfanin shirya fina-finan Hausa, Maishadda Global Resources, ya sake fitar da wata sabuwar waka mai suna “Jamilun Jidda Season 2”. Wakar an yi ta ne tare da haɗin gwiwar fitattun mawaka, Nazifi Asnanic da Zuwaira Isma’il. Wannan wakar tana ɗaya daga cikin … Read more

Ado Gwanja – Sauti

Ado Gwanja - Sauti

Ado Gwanja – Sauti Mp3 Download Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Sauti” wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album din “Gidan Sarauta Ep” na 2023 wanda kamfanin Maishadda Global Resources yadau nauyin kawo muku. RECOMMENDED: Ado Gwanja Ft. Nazifi Asnanic – Nigeria Da Niger (Mp3 Download) Idan har wannan … Read more

ALBUM: Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Season 2 EP 2025

Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Season 2 EP

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Season 2 EP 2025 Download Fitaccen kamfanin shirya fina-finan Hausa, Maishadda Global Resources, ya sake yin wani bajinta ta hanyar fitar da sabon kundin wakoki mai suna “Jamilun Jidda Season 2 EP” na shekarar 2025. Wannan kundi ya zo da wakoki huɗu masu daɗi da nishaɗantarwa, waɗanda suka haɗa … Read more

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep

Jamilun Jidda Ep

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep 2024 Download Fitaccen kamfanin nan na masana’antar kannywood mai shirya fina-finai wato Maishadda Global Resources yazo dawani sabon album dinsa mai suna “Jamilun Jidda Ep” kuma wannan album yahada da mawaka irin su Nura M Inuwa, Hamisu Breaker, Abdul D One, Naziru Sarkin Waka, Sadi Sidi Sharifai, Danmusa … Read more