
Bash Neh Pha – Hakuri Mp3 Download
Fitaccen mawaki Bash Neh Pha ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Hakuri” a yau, 5 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce mai zurfin ma’ana da take mai da hankali kan muhimmancin hakuri a rayuwa, Æ™alubale, da kuma jiran sauÆ™i bayan wahala. Bash Neh Pha ya rera wakar da basira, inda ya isar da saÆ™on mai motsa rai ga dukkanin masu sauraro.
KAR KU MANTA: Bash Neh Pha – Cin Duniya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply