Bash A Adam – Kallo Ft. Shamsiyya Sadi

Bash A Adam - Kallo
Bash A Adam - Kallo

Bash A Adam – Kallo Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Fitaccen mawaki Bash A Adam ya saki wata sabuwar waƙa mai daɗi da soyayya mai suna “Kallo”. Ya yi wannan waƙa ne tare da shahararriyar mawaƙiya, Shamsiyya Sadi. An saki waƙar ne a ranar 16 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke bayyana irin soyayyar da take iya shiga ta hanyar kallo.

KAR KU MANTA: Bash A Adam – Allah Ga Bawanka

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*