Salim Smart – Zo Mu Sasanta ft. Hairat Abdullahi, Murja Baba

Salim Smart Zo Mu Sasanta scaled

Salim Smart – Zo Mu Sasanta Mp3 Download Shararrar mawakin hausa Salim Smart ya shigo da wata sabuwar waka mai matuƙar daɗi da kuma saƙo mai zurfin soyayya, mai suna “Zo Mu Sasanta”. Wannan waka dai an gina ta ne akan batun soyayya, inda Salim Smart ft. Hairat Abdullahi, Murja Baba suna nuna ƙwarewarsa wajen … Read more