MUSIC: Salim Smart – Lissafina
Salim Smart – Lissafina Mp3 Download Mawakin nan mai dumbin masoya, Salim Smart, ya sake fitowa da wata sabuwar waka mai taken “Lissafina“. Wannan waka dai ta sake tabbatar da hazakar Salim Smart a fannin waka, musamman ma wakokin soyayya da ke ratsa zuciya. KAR KU MANTA: Salim Smart – Damuwata Kece (Mp3 Download) Idan … Read more