ALBUM: Hussaini M Pizzah – Cakwai EP
Hussaini M Pizzah – Cakwai (EP) 2026 Download A yau Juma’a, 30 ga watan Janairu, 2026, shahararren mawakin nan na Kannywood, Hussaini M Pizzah, ya saki sabon kundin wakokinsa (EP) mai taken “Cakwai”. Wannan EP mai suna “Cakwai” ya zo da sabon salo karkashin kulawar S.N.Y Record Label, kuma ya kunshi wakoki masu dauke da … Read more