
Auta Mg Boy – Badan Mutuwa Ba Mp3 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya fito da babbar wakarsa mai take “Badan Mutuwa Ba”, wacce kuma ita ce sunan sabon Album dinsa na shekarar 2025. Wannan waka ce da ke isar da saÆ™o mai zurfi kan dangantaka ta gaskiya da kuma Æ™auna ta har abada, inda mawakin ya bayyana cewa soyayyarsa ba ta da iyaka. “Badan Mutuwa Ba” ta nuna basirar Auta Mg Boy a kan yadda ya haÉ—a kalmomi masu ma’ana da kiÉ—a mai motsa zuciya. Wakar ta fito ne a ranar 3 ga Agusta, 2025, kuma tana daya daga cikin muhimman wakokin da ke cikin wannan Album.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Sabon Labari
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply