Hausa Songs
Aliyu Haidar – Iyayen Shugaba

Aliyu Haidar – Iyayen Shugaba Mp3 Download
Fitaccen mawaki Aliyu Haidar ya sake nuna bajintarsa da wata sabuwar waka mai taken “Iyayen Shugaba”. Wannan wakar ce wacce da aka saki a ranar 4 ga watan Satumba, 2025, kuma waka ce da yabo ga Iyayen Shugaban Halitta Annabi Muhammad (S.A.W.).
KAR KU MANTA: Aliyu Haidar – Kukan Zuci
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.