Album/EP

ALBUM: Hussaini M Pizzah – Hayaki Ep

Fitaccen mawakin Hausa wato Hussaini M Pizzah yazo muku da wani sabon kudin album dinsa mai suna “Hayaki Ep,” na sabuwar shekara ta 2025. Kuma wannan album yazo da wakoki akansa har guda 8 wanda sune kamar haka:

Tracklist:

  1. Hussaini M Pizzah – Koke
  2. Hussaini M Pizzah – Marau Marau
  3. Hussaini M Pizzah – Hayaki
  4. Hussaini M Pizzah – Fassarar Mafarkina
  5. Hussaini M Pizzah – Duniya
  6. Hussaini M Pizzah – Arba
  7. Hussaini M Pizzah – Uwar Gida
  8. Hussaini M Pizzah – Sassarfa

Wadannan sune iya wakokin cikin sabon album din mawaki Hussaini M Pizzah kuma har yanzu kuna da damar da zaku iya turawa ma’abota jin wakokin hausa na zamani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button