Hausa SongsTrending Hausa Songs
Ado Gwanja – Matan Gida

Ado Gwanja – Matan Gida Mp3 Download
Shahararren mawakin Hausa, Ado Gwanja, ya dawo da sabuwar wakarsa mai taken “Matan Gida” wadda za a saki yau, 9 ga Satumba 2025. Wannan waka na ɗauke da salon nishaɗi irin na Gwanja wanda ya shahara wajen burge matasa da masoya wakokin Hausa.
KAR KU MANTA: Ado Gwanja – Gangariya
Ku biyo mu don sauraron cikakkiyar wakar nan take a HausaTracks.com.