Hausa Songs
Hussaini M Pizzah – Arba
Hussaini M Pizzah – Arba Mp3 Download
Hussaini M Pizzah ya kara fito muku da wata sabuwar waka mai suna “Arba,” itama wannan waka ta yi dadi kuma tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa na shekarar 2024 mai suna “Hayaki Ep.“
Idan har kacika masoyin wannan mawaki yana da kyau ace katura wadannan sabbin wakokin nasa zuwa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa.
Haka shine zai kara bawa wannan mawaki karfin gwiwar sakar muku wasu wakokin masu dadi cikin dan kankanin lokaci.