Nura M Inuwa – Mun Dace Da Juna Ft. Zuwaira Ismail

Jamilun Jidda Ep
Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Ep

Nura M Inuwa – Mun Dace Da Juna Ft. Zuwaira Ismail Mp3 Download

Maishadda Global Resources ya kara sakin wakar fim din Jamilun Jidda mai suna “Mun Dace Da Juna” wacca mawaki Nura M Inuwa ya rera da kuma Zuwaira Ismail. Itama wannan waka tana daga cikin wakokin album din “Jamilun Jidda Ep” na shekarar 2024.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*