Album/EP
ALBUM: Umar MB – RUHI Ep

Umar MB – RUHI Ep 2024 Download
Fitaccen mawakin nan wato Umar MB ya kara sakin wani sabon album dinsa mai suna “Ruhi Ep” wannan album yana dauke da wakoki guda 5 masu ratsa zuciya na soyayya wanda yanzu haka zaku iya samun su kamar haka:-
Tracklist:
Wadannan su ne iya wakokin da suke cikin wannan album na mawaki Umar MB na shekarar 2024. Kuma idan har kun ji dadin su muna da bukatar ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.