MUSIC: Salim Smart – Al Huyam

Salim Smart - Al Huyam
Salim Smart - Al Huyam

Salim Smart – Al Huyam Mp3 Download

Mawaki Salim Smart ya sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Al Huyam“. Wannan waka dai ta sake nuna zurfin basirar Salim Smart a fannin waka, musamman ma wakokin soyayya da ke ratsa zuciya.

KAR KU MANTA: Salim Smart – Na Zaune (Mp3 Download)

Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*