Hausa Hip Hop
Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001

- Artist: Londonboy Killer Feat. Jagaban001
- Genre: Afrobeats
- Year: 2025
- Modified: Yesterday
Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001 Mp3 Download
Shahararren mawakin nan na Hausa Hip Hop wato, Londonboy killer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Rayuwa” tare da matashin mawakin nan wato Jagaban001.
RECOMMENDED: Jagaban001 – Yar Chakaras
Londonboykiller ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 7, 2025 wanda yanzu haka wakar tana cikin wakokin hausa da ake tunanin zasu samu karbuwa a wajen mutane saboda irin yanda tazo da salo mai dadi.
“Rayuwa” waka ce da take nunawa mutum yayi a hankali da rayuwa domin komai na duniyar nan Allah ne yake bada shi kuma idan baka samu ba kada kadamu da hakan.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.








