Jagaban001 – Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii

Jagaban001 - Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii

Jagaban001 – Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii Mp3 Download Fitaccen matashin mawakin nan mai tasowa wato, Jagaban001 ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Wallahi Tallahi Remix” Tare da hadin gwiwar fitaccen mawaki Erm Boii. RECOMMENDED: Jagaban001 – Wallahi Tallahi Jagaban001 sun saki wannan wakar ne ranar Nov 26, 2025 kamar yanda suka … Read more

MUSIC: Jagaban001 – Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda

Jagaban001 - Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda

Jagaban001 – Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda Mp3 Download Sabuwar wakar “Wallahi Tallahi” daga Jagaban001 tare da Emteey Shmurda waka ce ta soyayya wacce ta kunshi lafuzan soyayya masu taushi da nishadi. RECOMMENDED: Jagaban001 – Sarauniya Wannan waka ta nuna irin kaunar da saurayi yake yi wa budurwarsa da gaske, inda yake alkawarin cewa soyayyarsa … Read more

Jagaban001 – Sarauniya

Jagaban001 - Sarauniya

Jagaban001 – Sarauniya Mp3 Download Shahararren mawaki Jagaban001 ya saki sabuwar waka mai taken “Sarauniya” wacce ta samu karɓuwa sosai a tsakanin masoya Hausa songs. Wannan waka ta soyayya ce mai nishaɗi wacce take nuna ƙimar mace a matsayin sarauniya a zuciyar masoyi. RECOMMENDED: Jagaban001 – Wallahi Tallahi Masu sauraro suna yaba yadda Jagaban001 ya … Read more

Jagaban001 – Banda Tsara

Jagaban001 - Banda Tsara

Jagaban001 – Banda Tsara Mp3 Download Fitaccen Mawaki Jagaban001 ya fitar da sabuwar waƙa mai zafi mai suna “Banda Tsara”. An saki wannan waƙar Jagaban001 – Banda Tsara Mp3 Download a ranar 12 ga Disamba, 2025. Waƙar tana da salon waƙa na zamani wanda ya dace da duk masoyan kiɗan Hip-hop. Waƙar tana ɗauke da … Read more

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001

Londonboykiller - Rayuwa Ft. Jagaban001

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001 Mp3 Download Shahararren mawakin nan na Hausa Hip Hop wato, Londonboy killer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Rayuwa” tare da matashin mawakin nan wato Jagaban001. RECOMMENDED: Jagaban001 – Yar Chakaras Londonboykiller ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 7, 2025 wanda yanzu haka wakar tana cikin … Read more